Home / News / Top Trending News Today / Duk da matsin tattalin arziki, yan majalisa sun siya motoci da N3.6bn
vllkyt51rb45vfc26.29767c88

Duk da matsin tattalin arziki, yan majalisa sun siya motoci da N3.6bn

– Yan majalisa zasu siyan ma kansu manyan kotoci duk da kukan yan najeriya na yunwa

– Wata majiya a majalisan dokoki ta bayyana hakan cewa wata kamfanin mota ta fara kawo manyan motoci

– Yan majalisan zasu cire kudin ne daga ciki kasafin kudin 2016

tonto dikeh's cars

Jaridar Punch ta bada rahoton cewa, duk da halin matsin tattalin arzikin da najeriya ke ciki, majalisan dokokin najeriya ya biya kudin motoci 360 domin baiwa yan majalisan.

Wani babban ma’aikaci a majalisar ne ya bayyana hakan a ranan lahadi cewa anyi ciniki da wata kamfanin mota kuma kamfanin ta fara kawo motocin.

KU KARANTA: Sojoji na cigaba da ragargazar tsageru a Bayelsa

“Motoci 50 za’a fara kaeowa; an kawo 28 wannan makon da ya gabata. Ans sa ran wasu 22 zasu shigo a wannan makon. Majalisan bata tabbatar da kudin kasafin kudin kasa ba da wuri ,wanda shi ya jinkirta kawo motocin. Yan majalisan sun yi yarjejeniya da kamfanin cewa zasu biya kudi N3.6bn cikin shekaru 2.

A Bangare guda , Abdulmumini jibrin ya fadawa shugaba buhari cewa ya dau mataki na gaggawa akan aragizon kasafin kudin kasa da akeyi a majalisa ko kuma najeriya ta shiga uku.

Jibrin ya bayyana hakan ne ta shafin sada zumuntansa ta Tuwita a ranan juma’a, 11 ga watan Nuwamba.

Ku biyo mu a shafinmu ta Tuwita : @naijcomhausa

Comments

comments

About Goodness Adaoyiche

Check Also

Craig Ballantyne: I was young, rich, and successful and had crippling anxiety. Here’s how I beat it

Post Views: 24 Tingles ran from the top of my head down to my fingertips. …

Leave a Reply

%d bloggers like this: