Home / News / Top Trending News Today / Labari mai ban tausayi na matar da ta auri saurayinta mai kanjamau
vllkyt59uk4kcj5db.0d68305f

Labari mai ban tausayi na matar da ta auri saurayinta mai kanjamau

– Talatu John (sunan karya) ta auri saurayinta mai kanjamau kwanan nan

– Mutunen mai suna Emmanuel yasa mata cutar lokacin da suke nema

– Tayi shawarar aurensa domin tana sonsa

hiv couple

Wata daliba mai karatun gaba da digiri na farko mai suna Talatu John (sunan karya) ta auri wani mutum mai suna Emmanuel wanda ya sa mata ciwon kanjamau. Sun fara soyayya bayan sun hadu a 2014.

KU KARANTA: ‘Yan fashi sun hallaka Manajan Banki da Kashiya a Ekiti

Matsalolinta sun fara a cikin Yuni 2016 bayan ta gane cewa ta kamu da kanjamau. Talatu tana gaya ma Punch cewa: “Abinda yayi mani ciwo shine saurayina nada cutar amma bai gaya mani ba domin muna saduwa maras kariya a kai a kai. Ina sonsa matuka, saboda son da Nike masa mun sadu lokutta da yawa ba tare da munyi amfani da kwaroron roba.”

Ku biyo mu a shafin ta Tuwita: @naijcomhausa

Comments

comments

About Goodness Adaoyiche

Check Also

Craig Ballantyne: I was young, rich, and successful and had crippling anxiety. Here’s how I beat it

Post Views: 24 Tingles ran from the top of my head down to my fingertips. …

Leave a Reply

%d bloggers like this: