Home / Nigerians Trending News Today / Labari da dumi duminsa: Sarkin Musulmi mai murabus ya rasu (Hotuna)
vllkyt25lbunh6g6i.2198f58b

Labari da dumi duminsa: Sarkin Musulmi mai murabus ya rasu (Hotuna)

– Mahaifin Sambo Dasuki da kuma Sarkin Musulmi mai murabus mai suna mai martaba Ibrahim Dasuki ya rasa ransa a Litinin, 14 ga watan Nuwamba

– Wani tsohon Sarki da tsohon shugaban soja Janar Sani Abacha ya kori ya rasu a wani Asibiti a birnin tarayyar Abuja

Sarkin Musulmi mai murabus Alhaji Ibrahim Dasuki ya rasu a yau da dare a Asibitin Nizzameye dake Abuja bayan doguwar rashin lafiya da yayi fama da ita.

Za a gudanar da jana’izarsa a Talata da karfe 2:00 na rana a Massalacin Sarkin Musulmi Muhammadu Bello dake garin Sokoto.
Allah ya jikansa da rahama. Ubangiji ya masa rahama, Amin.

Tsohon Sarki da Sambo

Tsohon Sarki da kuma Sarkin Musulmi mai murabus mai Ibrahim Dasuki da yaronsa Sambo Dasuki

Ibrahim Dasuki

Ibrahim Dasuki

Comments

comments

About Goodness Adaoyiche

Check Also

Craig Ballantyne: I was young, rich, and successful and had crippling anxiety. Here’s how I beat it

Post Views: 24 Tingles ran from the top of my head down to my fingertips. …

Leave a Reply

%d bloggers like this: