Home / Nigerians Trending News Today / Buhari,gwamnonin APC, sun dira jihar Ondo
vllkyt7ma122k73e8.1d320cb6

Buhari,gwamnonin APC, sun dira jihar Ondo

– Jamíyyar All Progressives Congress (APC) ta fara taron yakin neman zaben jihar Ondo a yau asabar

– Shugaba Buhari ne ya jagorance su tare da gwamnonin APC

– Ba’ada tabbacin cewa Bola Ahmed Tinubu zai halarci taron

Jam'iyyar APC

Shugaba Muhammadu Buhari da jam’iyyar APC na mara ma Rotimi Akeredolu SAN, baya a zaben gwaman jihar Ondo da za’ayi kwanan nan.

Shugaba Buhari zai jagoranci jam’iyar APC zuwa taron yakin neman zaben jihar a jihar Ondo.

KU KARANTA: ‘Yan sanda sun bude wa ‘yan PDP wuta

Akalla gwamnoni 25, mambobin majalisar zantarwa, yan majalisa, ministoci da wasu jigogin jamíyyar APC ne zasu halarci taron a Akure.

Jaridar Vanguard ta bada rahoton cewa ana sa ran mataimakin shugaban kasa zai halarci taron.

Har yanzu dai baá sani shin babban jigon APC ,Asiwaju Ahmed Tinubu da gwamnan jihar Osun, Rauf Aregbesola zasu halarci wannan taro.

Comments

comments

About Goodness Adaoyiche

Check Also

Craig Ballantyne: I was young, rich, and successful and had crippling anxiety. Here’s how I beat it

Post Views: 24 Tingles ran from the top of my head down to my fingertips. …

Leave a Reply

%d bloggers like this: