Home / Nigerians Trending News Today / Karanta abubuwan da suka wakana a jiya juma’a
vllkyt6gr6go35gie.ca9e5a17

Karanta abubuwan da suka wakana a jiya juma’a

Jaridar NAIJ.com ta tattaro muku muhimman abubuwan da suka auku a ranan juma’a 18 ag watan nuwamba,2016.

1. Buhari ya rattaba hannu kan sabbin dokoki 8

Buhari and Saraki

Buhari and Saraki

A wani labara da dumi-duminsa da jaridar The Nation ta fitar na cewa, Shugaba Muhammadu Buhari ya sa hannu a kan wasu kudurin dokoki guda 8 da aka masa daga majalisar kasa a Abuja.

2. Ciwon baya laifin ka ne, ga dalili (karanta)

man with back pain

Mutane da yawa da kuka da ciwon baya amma sun kasa gane cewa irin yanayin zaman da kake yi na da alaka da ciwon da ke damuka na baya da kuma wasu gabobi.

3. Zaben Ondo: Tinibu, Mimiko sunyi shirin ko ta kwana na ‘B’

Tinubu-and-Mimiko (1)

Manyan ‘yan takara a zaben Ondo wanda za’a yi ranar 26 ga Nuwamba suna kammala shirye-shiryensu domin gadon Olusegun Mimiko na zama gwamnan jihar.

4. Tsageru sun sace manoma guda 13 a jahar Legas

Militants in Epe, Lagos

Militants in Epe, Lagos

Wasu mutane su 20 wadanda ake tunani yan ta’adda ne sun kutsa wani yanki a jahar Legas inda suka sace wasu manoma har su 13, wanda ya janyo mummunan tashin hankali a yankin gabashin jahar.

5. Buhari ya yi sabbin nade-nade a NNPC

Jumhuriyar Nijar

NNPC GMD, Dr Maikaniti Baru

Shugaba Buhari ya kaddamar da wasu hukumomin gudanarwa guda a uku a karkashin Ma’aikatar samar da fetur da makamashi ta kasa.

6. Limamin coci yayi watsi da matarsa mai ciki domin fasikanci da wata mabiya

Pastor-with-Bible

Da kyar wani pasto yasha daga hannun wasu samari bayan an kama shi yana yin fasikanci da wata mamba ta cocin yayin da matarsa ke cikin nakuda.

Ku biyo shafinmu na Tiwuta: @naijcomhausa

Comments

comments

About Goodness Adaoyiche

Check Also

Craig Ballantyne: I was young, rich, and successful and had crippling anxiety. Here’s how I beat it

Post Views: 24 Tingles ran from the top of my head down to my fingertips. …

Leave a Reply

%d bloggers like this: