Home / Nigerians Trending News Today / Tashin hankali : PDP ta nemi INEC ta daga zaben jihar Ondo
vllkyt39p5fe5g9r9.15bf1f44

Tashin hankali : PDP ta nemi INEC ta daga zaben jihar Ondo

– Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta nemi a daga zaben jihar Ondo

– PDP tace zancen yanke hukuncin kotun ne dalilinta na neman a dakatad da zaben

pdp

Jaridar Premium Times ta bada rahoton cewa tace dalilinta na neman a daga zaben shine rashin zantar da hukuncin kotun daukaka kara akan karar da shigar kotun.

KU KARANTA: Rundunar soji sun kwato adduna, bindigogi gabanin zaben jihar Ondo

Yayinda PDP ke neman a daga zabe, Jam’iyyar APC na can tana taron yakin neman zabe a garin Akuren jihar Ondo.

Jam’iyyar PDP ta bayyana hakan ne ta kakakinta, Dayo Adeyeye,wanda yayi bayanai akan dalilin da yakamata hukumar gudanar da zabe ta kasa ta daga zaben jihar Ondo.

“Muna kira ga hukumar INEC ta daga zaben jihar Ondo har sai kotun koli ta yanke hukuncin ta.

“Muna wannan Magana ne saboda hukumar INEC nada ruwa da tsaki a kotun daukaka kara da kuma kotun koli kuma tana sane da take-taken da wasu jam’iyyu keyi wajen tabbatar da cewa ba’ayi adalci ba.

Comments

comments

About Goodness Adaoyiche

Check Also

Craig Ballantyne: I was young, rich, and successful and had crippling anxiety. Here’s how I beat it

Post Views: 24 Tingles ran from the top of my head down to my fingertips. …

Leave a Reply

%d bloggers like this: