Home / Nigerians Trending News Today / SHIGOWAR YANZU: Rundunar soji sun ci karo da mayakan Boko Haram a Borno, mutane da yawa sun rasu
vllkyt1kpd44bfg6gg.59dc8d1b

SHIGOWAR YANZU: Rundunar soji sun ci karo da mayakan Boko Haram a Borno, mutane da yawa sun rasu

– Wani labari da dumi-dumi tana nuna cewa wanda yan ta’addan Boko Haram da yawa sun rasa ransu yayinda sun shiga artabun da rundunar sojojin kasa a jiya, Asabar, 19 ga watan Nuwamba a yankin Arewacin jihar Borno dake Arewa maso gabashin kasar

– An ruwaito wanda yan kungiyar masu hallakan sun shiga musayen wuta tsawon awa uku da dakarun sojin kamar yadda a kalla mutane 10 sun raunata

Jaridar Premium Times ta bayar rahoto, cewa wani artabun ta soma bayan wasu mayakan Boko Haram sun kai dakarun sojin ta 119 Task Force Batallion hari a garin Kangarwa a jihar Borno.

Rundunar sojoji masu kokori kuma sun fuskanta yan ta’addan yayinda sun kashe yan Boko Haram da dama. Amma, da rashin alheri, sojoji 9 sun ji rauni.

KU KARANTA KUMA: ‘Yan bindiga sun sace matan kwamishina

Wani gidan labari kuma ta bayyana wanda yan kungiyar sun kai farma kan wasu sojoji daga garin Bama yayinda suka yi sintiri a wurin. Amma, wadannan sojoji sun dakile hare-haren kafin yan ta’addan sun bude wuta kan su.

Yan jihar Borno suna kira ga gwamnatin tarayya ta tsare su domin suna cewa mayakan Boko Haram na koma wasu kananan hukumomi a jihar.

A biyo shafin mu na Tiwuta, shine: @naijcomhausa. Jama’a, karku manta, ku karanta labaranmu kan shafinmu na Facebook, shine: naijcomhausa da kuma yanar gizo.

Comments

comments

About Goodness Adaoyiche

Check Also

Craig Ballantyne: I was young, rich, and successful and had crippling anxiety. Here’s how I beat it

Post Views: 24 Tingles ran from the top of my head down to my fingertips. …

Leave a Reply

%d bloggers like this: